Jeremiah 29:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa game da Ahab ɗan Kolahiya da Zedekiya ɗan Ma’asehiya, waɗanda suke muku annabcin ƙarya da sunana. “Zan ba da su ga Nebukadnezzar sarkin Babilon, zai kuwa kashe su a gaban idanunku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبِنْدَ نِے يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ نَا ڢَطَا غَمٜىٰدَ أَهَبْ طَنْ كُواْلَيَ دَ صَدِڧِيَ طَنْ مَعَسٜىٰيَ، وَطَنْدَ سُكٜىٰيِ مُكُ أَنَّبْثِنْ ڧَضْيَا دَ سُونَنَ؞ غَاشِ، ذَنْ مِيڧَسُ أَ حَنُّنْ سَرْكِے نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ نَ بَابِيلَ، ذَيْ كُوَ كَشٜىٰسُ أَعِدَنُونْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce a kan Ahab ɗan Kolaya, da Zadakiya ɗan Ma'aseya, waɗanda suke yi muku annabcin ƙarya da sunana. ‘Ga shi, zan bashe su a hannun Nebukadnezzar, Sarkin Babila, zai kashe su a kan idonku.