Jeremiah 29:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa ka aika da wasiƙu da sunanka ga dukan mutane a Urushalima, zuwa ga Zefaniya ɗan Ma’asehiya firist da kuma ga sauran firistoci. Ka ce wa Zefaniya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢَطَا، ‹شٜىٰمَيَ، غَاشِ كَعَيْكَ دَ وَسِيڧَ دَ سُونَنْكَ ذُوَاغَ زَڢَنِيَ طَنْ مَعَسٜىٰيَ ڢِرِسْتِ، كَكُمَ عَيْكَ وَدُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ عُرُوشَلِيمَ دَ دُكَنْ سَوْرَنْ ڢِرِسْتُواْثِے ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya faɗa. Ga shi, ka aika da wasiƙu da sunanka zuwa ga dukan jama'ar da suke a Urushalima, da zuwa ga Zafaniya ɗan Ma'aseya, firist, da kuma ga dukan firistoci, cewa