Jeremiah 29:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘ Ubangiji ya naɗa ka firist a wurin Yehohiyada don ka lura da gidan Ubangiji; ya kamata ka sa kowane mahaukaci wanda yake yi kamar annabi cikin turu da kuma a kangi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹غَاشِ، يَهْوٜىٰهْ يَا نَطَكَ، كَيْ زَڢَنِيَ، ڢِرِسْتِ أَمَيْمَكُوانْ يٜىٰهُواْيِدَ، دُواْمِنْ كَذَمَ مَيْلُورَدَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ كَنَدَ حَكِّنْ كَامَ كُواْوَنٜىٰ مَهَوْكَثِ مَيْكِرَا كَنْسَ أَنَّبِے، دُواْمِنْ كَكَڢَسُ عَثِكِنْ كَتَكُوانْ رِڧٜىٰ ڧَڢَاڢُ، كَكُمَ سَا سَرْڧَرْ ڧَرْڢٜىٰ أَوُيَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya naɗa ka firist a madadin Yehoyada firist, ka lura da Haikalin Ubangiji, ka sa kowane mahaukacin da zai yi annabci a turu, ka sa masa ƙangi.