Jeremiah 29:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aiko mana da saฦonsa a Babilon cewa zai ษauki lokaci ฦwarai. Saboda haka ku gina gidaje ku zauna; ku dasa gonaki ku kuma ci abin da suka haifar.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงููุฑูู
ููู ููุนููููููุงู ุฏู ุณฺูงููุงู ุฐูููุง ุบูุฑูููฐู
ู ุนู ุจูุงุจูููู ุซูููฐูู ุฐูู
ููู ุจูููุชูุฑู ูููู ุฐููู ุฏูุทูููฐุ ุณููู ูููุงููู ููุบููู ููููููุณู ุบูุฏูุง ููุฐููููู ุนูุซูููุ ูููุงููู ููุฏูุณู ุบููุงููู ููุซู ุงููู
ฺูขูุงููููุณูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ya aiko mana a Babila, cewa za mu daษe a zaman talala, mu gina wa kanmu gidaje, mu zauna a ciki, mu dasa gonaki mu ci amfaninsu.โ