Jeremiah 29:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku gina gidaje ku zauna; ku dasa gonaki ku kuma ci abin da suka haifar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹كُغِنَ وَكَنْكُ غِدَاجٜىٰ كُذَوْنَ عَثِكِ؞ كُدَسَ غُواْنَكِ، كُثِ أَمْڢَانِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ku gina gidaje, ku zauna a ciki, ku dasa gonaki, ku ci amfaninsu.