Jeremiah 29:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma, ku nemi zaman salama da cin gaba a birnin da aka kai ku zaman bauta. Ku yi adduโ€™a ga Ubangiji saboda birnin, domin in ya ci gaba, ku ma za ku ci gaba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูู†ูœู‰ูฐู…ู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุฑู’ ูˆูุฑูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูุจูŽูˆู’ุชูŽุงุž ูƒููƒูู…ูŽูŠู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูˆูุฑูู†ู’ุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุฑู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽุงูƒู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku nemi zaman lafiyar birni inda na sa aka kai ku zaman talala, ku yi addu'a ga Ubangiji saboda birnin, gama zaman lafiyar birnin shi ne naku zaman lafiyar.โ€™