Jeremiah 29:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna muku annabcin ƙarya da sunana. Ban aike su ba,” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَنَّبْثِنْ دَسُكٜىٰيِ مُكُ دَ سُونَنَ، أَنَّبْثِنْ ڧَضْيَانٜىٰ؞ نِے بَنْعَيْكٜىٰسُبَ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama annabcin da suke yi muku da sunana, ƙarya ne, ni ban aike su ba.’