Jeremiah 3:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin za su ce da Urushalima Kursiyin Ubangiji, kuma dukan alโummai za su taru a Urushalima don su girmama sunan Ubangiji. Ba za su ฦara bin taurinkai zuciyarsu mai mugunta ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซูููููู ุฐูุงุนู ููุฑูุง ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ุณูููู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ููููููููฐูู ุ ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููู ููุฏููููููุง ุฐูุงุณู ุชูุงุฑู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุนูุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุจูุฐูุงุณู ุณูุงููููฐ ุจููู ู
ููุบูููุฑู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุชูุชูููุฑููู ููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In lokacin nan ya yi, za a kira Urushalima gadon sarautar Ubangiji, dukan sauran a'umma za su taru a Urushalima da sunana. Ba za su ฦara bin tattaurar zuciyarsu mai mugunta ba.