Jeremiah 3:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku komo, mutane marasa bangaskiya; zan warkar da ku daga ja da bayanku.” “I, za mu zo wurinka, gama kai ne Ubangiji Allahnmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ ڢَطَا مُسُ «كُجُويُواْ وُرِينَ، يَا كُو یَیَ مَرَسَ أَمِنْثِ، ذَنْ وَرْكَرْدَ رَشِنْ أَمِنْثِنْكُ!» ذَاسُ أَمْسَ سُثٜىٰ «غَا مُو، مُنْ ذُواْ غَرٜىٰكَ، غَمَا كَيْنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku juyo ku marasa aminci, Zan warkar da rashin amincinku.” “To, ga shi, mun zo gare ka, Gama kai ne Ubangiji Allahnmu,