Jeremiah 3:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce hayaniyar bin gumaka a kan tuddai da duwatsu banza ne; tabbatacce a wurin Ubangiji Allahnmu ne akwai ceton Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุชูŽูƒูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ุฑููˆุทูู†ูœู‰ูฐุŒ ู‡ูŽูŠูŽุงู†ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุฏููˆูŽฺŸููˆ ุจูŽู†ู’ุธูŽู†ูœู‰ูฐุž ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุฏูŽุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ูƒูŽุทูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga kan tuddai ba mu da wani taimako, Ko daga hayaniyar da ake yi a kan duwatsu, Daga wurin Ubangiji Allahnmu ne kaษ—ai taimakon Isra'ila yake fitowa.