Jeremiah 3:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga ƙuruciyarmu allolin kunya sun cinye mu amfanin wahalar kakanninmu garkunan tumakinsu da na awakinsu, yaransu maza da mata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا تُنْ مُنَ يَارَا، أَبِنْ كُنْيَرْ نَنْ غُنْكِنْ بَعَلْ يَثِنْيٜىٰ مَنَ أَمْڢَانِنْ وَهَلَرْ دَ كَاكَنِّنْمُ سُكَشَا، وَهَلَ عَكَنْ غَرْكُنَنْ تُمَكِنْسُ، دَ نَأَوَكِنْسُ دَ نَشَانُنْسُ، دَ نَیَیَنْسُ مَظَا دَ مَاتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yin sujada ga gunkin nan Ba'al ya cinye mana amfanin wahalar da kakanninmu suka sha tun muna yara, wato na garkunan tumakinsu, da na awakinsu, da na shanunsu, da 'ya'yansu mata da maza.