Jeremiah 30:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina tare da kai zan kuma cece ka,โ in ji Ubangiji. โKo da yake na hallakar da dukan alโumma gaba ษaya a inda na warwatsa ku, ba zan hallaka ku gaba ษaya ba. Zan hore ku amma da adalci kaษai; ba zan ฦyale ku ku tafi gaba ษaya ba hukunci ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุงูููู ุชูุฑูููฐุฏูููู ุฏููุงูู
ููู ุงููููุซูููฐุซูููฐููุ ุฐููู ูููฐููุงู ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููู ุบู ุซููููููููฐูู ฺงูุฑูุดูููฐุ ุงููููุนูู
ููููุฏู ููููุฑูููุงฺูุฑู ุฏูููู ุนูุซูููุ ุนูู
ููุง ููู ููู
ูุ ุจูุฐููู ูููฐููุงููู ุบู ุซููููููููฐูู ฺงูุฑูุดูููฐุจูุ ุฐููู ุญูููููุชููู ุฏู ุดูุฑููุนูุฑู ุบูุณูููููุ ุญฺูงฺููงูุ ุจูุฐููู ููุงุณู ุญูููููุชูููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ina tare da kai don in cece ka, Zan hallaka dukan al'ummai sarai, Inda na warwatsa ku. Amma ku ba zan hallaka ku ba, Zan hore ku da adalci, Ba yadda za a yi in ฦyale ku ba hukunci, Ni Ubangiji na faษa.โ