Jeremiah 30:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga abin da Ubangiji yana cewa, “ ‘Mikinku marar warkewa ne, raunin da kuka ji ya sha ƙarfin warkarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «رَوْنِنْكِ بَنَوَرْكٜىٰوَ بَنٜىٰ، مِكِنْكِ مَيْ ڟَنَنِنٜىٰ ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Rauninku ba ya warkuwa, Mikinku kuwa mai tsanani ne ƙwarai.