Jeremiah 30:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu wanda zai yi roƙo saboda damuwarku, ba magani domin mikinku babu warkarwa dominku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُ مَيْ ضُواْڧَا دُواْمِنْ وَرْكٜىٰوَرْ رَوْنِنْكِ، بَابُ مَاغَنِ، بَابُ وَرْكٜىٰوَ دُواْمِنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wanda zai kula da maganarku, Ba magani domin mikinku, Ba za ku warke ba.