Jeremiah 30:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan abokanku sun manta da ku; ba su ฦ™ara kulawa da ku. Na buge ku kamar yadda abokin gฤba zai yi na kuma hukunta ku yadda mai mugunta zai yi, domin laifinku da girma yake zunubanku kuma da yawa suke.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุณููˆุงู’ูŠูŽู†ู’ูƒู ุณูู†ู’ ู…ูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽูƒูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุณูุฏูŽุงู…ู ุฏูŽูƒูœู‰ูฐุจูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ุจูุบูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ููƒูุŒ ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽุนูŽุจููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุญููƒูู†ู’ุซูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ููƒู ูƒูู…ูŽุŒ ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽู…ููˆุบูู†ู’ ู…ูŽฺงููŠู ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุชูŽูˆู’ุณูŽูŠู ู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ูƒู ุจูŽุจู‘ูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ูƒู ูƒูู…ูŽ ุณูู†ู’ูŠููŠูŽูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan masu ฦ™aunarku sun manta da ku, Ba su ฦ™ara kulawa da ku, Domin na yi muku bugu irin na maฦ™iyi. Na yi muku horo irin na maฦ™iyi marar tausayi, Domin laifofinku masu girma ne, Domin zunubanku da yawa suke.