Jeremiah 30:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa kuke kuka a kan mikinku, wahalarku da ba ta da magani? Domin laifinku da girma yake da kuma zunubanku masu yawa na yi muku waษ—annan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒููƒูœู‰ูฐ ูƒููˆูƒูŽุง ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฑูŽูˆู’ู†ูู†ู’ูƒูุŸ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ู…ููŠูƒูู†ู’ูƒู ุจูŽู†ูŽูˆูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูŽู†ูœู‰ูฐุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ูƒู ุจูŽุจู‘ูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ูƒู ูƒูู…ูŽ ุณูู†ู’ูŠููŠูŽูˆูŽุž ุดููŠูŽุณูŽุง ู†ูŽูŠู ู…ููƒู ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me kuke kuka a kan rauninku? Ciwonku ba zai warke ba. Saboda laifofinku masu girma ne, Domin zunubanku da yawa suke, Shi ya sa na yi muku waษ—annan abubuwa.