Jeremiah 30:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma zan mayar muku da lafiya in kuma warkar da mikinku,โ€™ in ji Ubangiji, โ€˜domin ana ce da ku yasassu, Sihiyona wadda ba wanda ya kula da ita.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠูŽุฑู’ ู…ููƒู ุฏูŽ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุฑู’ูƒูุŒ ุฐูŽู†ู’ ูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ุฏูŽ ุฑูŽูˆู’ู†ููƒูŽู†ู’ูƒูุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู…ูŽุงุณู ฺงูู†ู’ูƒู ุณูู†ูŽุซูœู‰ูฐ ุฏูŽูƒูœู‰ูฐุŒ โ€นุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒููˆุงู’ุฑูŽุŒ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุณูู‡ููŠููˆุงู’ู†ูŽ ุซูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูู„ูŽ ุฏูŽ ุนูุชูŽ!โ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan mayar muku da lafiyarku, Zan kuma warkar da raunukanku, Ko da yake maฦ™iyanku suna kiranku yasassu, Suna cewa, โ€˜Ai, Sihiyona ce, ba wanda ya kula da ita.โ€™ Ni Ubangiji na faษ—a.โ€