Jeremiah 30:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga kalmomin Ubangiji da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ مَغَنَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا غَمٜىٰدَ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan ne maganar da Ubangiji ya faɗa a kan Isra'ila da Yahuza.