Jeremiah 30:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tambaya ku ji. Namiji zai iya haifi โyaโya? To, me ya sa kuke ganin kowane mai ฦarfi da hannuwansa a kwankwaso kamar mace mai naฦuda, kowace fuska ta koma fari?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ฺขูุง ูููู ุชูู
ูุจููู ููุฌูุ ููู
ูุฌู ุฐููู ุนููู ุญฺูููขููู ููููฐุ ุชููุงูุ ู
ูููฐููุณูุง ุงูููู ุบููููู ูููุงูููููููฐ ููู
ูุฌู ูููู ุฑฺูงููุงูู ุซูููููุณู ููู
ูุฑู ู
ูุซูููฐ ู
ููู ฺููงูุฏูุ ู
ูููฐููุณูุง ฺขูุณูููุฑู ูููุงููู ุชูููููฐ ุงููุทูููุฑูููฐ ุฏู ฺููุงูุฑููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu ku tambaya, ku ji, Namiji ya taษa haihuwa? To, me ya sa nake ganin kowane namiji yana riฦe da kwankwaso, Kamar mace mai naฦuda, Fuskar kowa kuma ta yi yaushi?