Jeremiah 30:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโA wannan rana,โ in ji Ubangiji Maษaukaki, โZan karya karkiya daga wuyansu zan kuma cire musu kangi; baฦi ba za su ฦara bautar da su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ยซุงูู ุฑูุงููุฑู ููููุ ุฐููู ููุฑููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุฏูููููู ุฏูุบู ููููููุณูุ ุงูููู ฺฺููููููููููฐ ุณูุฑฺูงูุฑูุณูุ ุจูุงฺงู ุจูุฐูุงุณู ููู
ู ู
ูููุฏูุณูู ุจูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna ya ce, โA wannan rana zan karya karkiya da take a wuyansu, in cire musu ฦangi, ba kuma za su ฦara zama bayin baฦi ba.