Jeremiah 31:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ƙosar da firistoci da yalwa, mutanena kuma za su cika da yalwa,” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ ڧُواْسَرْدَ ڢِرِسْتُواْثِے دَ إِسَشّٜىٰنْ عَبِنْثِ، جَمَعَتَ ذَاسُ ڧُواْشِ دَ أَلْحٜىٰرِنَ عَيَلْوَثٜىٰ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi wa ran firistoci biki da wadata, Jama'ata za su ƙoshi da alherina, Ni Ubangiji na faɗa.”