Jeremiah 31:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ki kafa alamun hanya; ki sa shaidun bishewa. Ki lura da babbar hanya da kyau, hanyar da kika bi. Ki komo, ya Budurwar Isra’ila, ki komo zuwa garuruwanki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَڢَ وَكَنْكِ عَلَمُ أَ حَنْيَ، كَڢَ وَكَنْكِ شَيْدَ تَنُونَ حَنْيَ؞ كِلُورَ دَ بَبَّرْ حَنْيَ حَنْيَرْدَ دَا كِكَبِے كِنْ تَڢِے؞ كِدَاوُاْ، يَا كٜىٰ بُدُرْوَتَ إِسْرَٰٓءِيلَ، كِكُواْمَ ذُوَا بِرَنٜىٰنَّنْ نَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ki kafa wa kanki alamun hanya, Ki kafa wa kanki shaidu, Ki lura da gwadabe da kyau, Hanyar da kin bi, kin tafi. Ya budurwa Isra'ila, ki komo, Komo zuwa biranen nan naki.