Jeremiah 31:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila yana cewa, “Sa’ad da na komo da su daga bauta mutane a ƙasar Yahuda da cikin garuruwanta za su sāke yi amfani da waɗannan kalmomi. ‘ Ubangiji ya albarkace ka, ya mazauni mai adalci, ya tsarkakan dutse.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ «نَنْ غَبَ، ذَاعَ سَاكٜىٰيِنْ أَمْڢَانِ دَ كَلْمُواْمِنَّنْ عَڧَسَرْ يَهُودَ دَ ثِكِنْ غَرُرُوَنْتَ، سَعَدَّ نَمَيَرْ مُسُ دَ أَلْبَرْكُنْسُ؞ « ‹بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَسَا مَكَ أَلْبَرْكَ، يَا كَيْ وُرِنْ ذَمَنْ أَدَلْثِے، يَا كَيْ تُدُ مَيْ ڟَرْكِے!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, “Nan gaba za su sāke yin magana a ƙasar Yahuza da biranenta a sa'ad da na mayar musu da dukiyarsu. ‘Ubangiji ya sa maka albarka, Ya wurin zaman adalci, Ya tsattsarkan tudu!’