Jeremiah 31:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane za su zauna tare a Yahuda da dukan garuruwansa, manoma da waษanda suke yawo da garkunansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุซููููู ูููููุฏู ุฏู ุฏููููู ุบูุฑูุฑูููููุชู ูููู ู
ูุงุณู ูููู ูููุงูู
ู ุฏู ู
ูุงุณู ูููฐููุงู ุณููู ูููููุงูู ุบูุฑูููููููุณู ุฐูุงุณููู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุชูุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahuza kuwa da dukan biranenta za su zauna tare a can, da manoma, da makiyaya, da garkunansu.