Jeremiah 31:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A waɗannan kwanaki mutane ba za su ƙara ce, “ ‘Ubanni suka ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoran ’ya’ya suka mutu ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَݣُونَكِنْنَنْ بَذَاسُ سَاكٜىٰيِنْ مَغَنَ حَكَبَ، « ‹إِيَايٜىٰ نٜىٰ سُكَثِ یَیَنْ إِنَبِے مَاسُ ڟَامِ، عَمَّا هَڧُواْرَنْ یَیَنْ نٜىٰ سُكَ مُتُ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A waɗannan kwanaki ba za su ƙara cewa, ‘Ubanni suka ci 'ya'yan inabi masu tsami, Haƙoran 'ya'ya suka mutu’ ba.