Jeremiah 31:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimako, kowa zai mutu saboda zunubinsa; duk wanda ya ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoransa ne za su mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ، كُواْوَ ذَيْ مُتُ دُواْمِنْ لَيْڢِنْ كَنْسَ؞ وَنْدَ يَثِ إِنَبِے مَيْ ڟَامِ، شِينٜىٰ هَڧُواْرَنْسَ ذَاسُ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kowa zai mutu saboda zunubin kansa, Wanda ya ci inabi masu tsami, Shi ne haƙoransa za su mutu.”