Jeremiah 31:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In dai wannan kafaffiyar ƙa’ida ta daina aiki a gabana,” in ji Ubangiji, “to, sai zuriyar Isra’ila ta daina zama al’umma a gabana.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ يَا يِوُ ڧَٰعِدَرْ حَلِتَّرْ نَنْ وَدَّ نَكَڢَ تَدَيْنَ عَيْكِ أَغَرٜىٰنِ، تُواْ، ذَيْ يِوُ ذُرِيَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ تَدَيْنَ ذَمَ أَلْعُمَّ أَغَرٜىٰنِ كٜىٰنَنْ حَرْ أَبَدَا؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan dai wannan kafaffiyar ka'ida ta daina aiki a gabana, Ni Ubangiji na faɗa, To, ashe, zuriyar Isra'ila za ta daina zama al'umma a gabana ke nan har abada.