Jeremiah 31:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ma’auni zai miƙe daga can ya nausa kai tsaye zuwa tudun Gareb sa’an nan ya juya zuwa Gowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِغِيَرْ أَوُانْ كُوَ ذَاتَ مِيڧٜىٰ دَغَ تُدُنْ غَرٜىٰبْ، سَعَنً يَجُويَ ذُوَا غُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ma'aunin zai daɗa gaba, har ya kai tudun Gareb, sa'an nan ya nausa zuwa Gowa.