Jeremiah 32:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga Ubangiji a shekara ta goma ta Zedekiya sarkin Yahuda, wanda ya kasance shekara ta goma sha takwas ta Nebukadnezzar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا مَغَنَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا وَ إِرْمِيَ عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَ تَمُلْكٍ سَرْكِے صَدِڧِيَ نَ يَهُودَ؞ عِتَ ثٜىٰ كُمَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا تَݣُوسْ تَمُلْكٍ سَرْكِے نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ نَ بَابِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi magana da Irmiya a shekara ta goma ta mulkin Zadakiya, Sarkin Yahuza. A lokacin kuwa Nebukadnezzar yana da shekara goma sha takwas da sarauta a Babila.