Jeremiah 32:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ɗauki takardar ciniki, takardar da aka rubuta sharuɗan a ciki, da kuma takardar da ba a liƙe ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَطَوْكِ تَكَرْدَرْ شَيْدَرْ سَيَ وَدَّ عَكَ رُبُوتَ ڧَٰعِدُواْدِنْ سَيَ بِسَغَ دُواْكَا عَثِكِ وَدَّ كُمَ عَكَ مَنّٜىٰ دَ هَاتِمِ دَ وَدَّ بَعَمَنّٜىٰ دَ هَاتِمِبَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ɗauki takardun ciniki waɗanda aka rubuta sharuɗan a ciki da wadda aka liƙe da wadda ba a liƙe ba,