Jeremiah 32:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na kuma ba wa Baruk ษan Neriya, ษan Masehiya, wannan takarda a gaban Hananel yaron ษanโuwan mahaifina da kuma a gaban shaidun da suka sa hannu a takardan ciniki da kuma a gaban dukan Yahudawan da suke zaune a sansanin matsaran.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุจูุง ุจูุฑููู ุทููู ููููฐุฑููู ุฌูููููู ู
ูุนูุณูููฐููุ ููุจูุงุดู ุชูููุฑูุฏูุฑู ุงููุบูุจููู ููููู
ูููฐูู ุฏู ุงููุบูุจููู ุดูููุฏููู ุฏู ุณูููุณูุง ุญูููู ุนูุชูููุฑูุฏูุฑู ุฏู ููู
ู ุงููุบูุจููู ุฏููููู ูููููุฏูุงููุง ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุงูู ฺขูููู ููุบูููฐฺขูููฐูู ู
ูุงุณู ุบูุงุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
na ba Baruk, ษan Neriya, ษan Ma'aseya, a gaban Hanamel, ษan kawuna, da gaban shaidun da suka sa hannun a takardar shaidar sayen, da gaban dukan Yahudawa waษanda suke zaune a gidan waฦafi.