Jeremiah 32:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa za a sāke saye gidaje, filaye da gonakin inabi a wannan ƙasa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَلِيلِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢَطِ وَنَّنْ شِينٜىٰ، ‹ذَاعَ سَاكٜىٰ سَيٜىٰنْ غِدَاجٜىٰ دَ ڢِيلَيٜىٰ دَ غُواْنَكِنْ إِنَبِے عَڧَسَرْ نَنْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya faɗa, ‘Gidaje, da gonaki, da gonakin inabi, za a sāke sayensu a ƙasan nan.’ ”