Jeremiah 32:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA, Ubangiji Mai Iko Duka, ka yi sammai da duniya ta wurin ikonka mai girma da kuma hannunka mai iko. Ba abin da ya gagare ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููููููููฐ ูููู ุณูู
ู ุฏู ุฏููููููุง ุชูููุฑููู ุญูููููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏู ููู
ู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู! ุจูุง ุงููุจูููุฏู ฺููขู ฺงูุฑฺูขูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa Ubangiji Allah, kai ne ka yi sammai da duniya ta wurin ikonka da ฦarfinka, ba abin da ya fi ฦarfinka.