Jeremiah 32:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake za a ba da birnin ga Babiloniyawa, kai, ya Ubangiji Mai Iko Duka, ka ce mini, โSaye fili da azurfa ka kuma sa a shaida cinikin.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏูููุฏูููููุ ููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููุซูููฐ ู
ููู ุงูููู ุณููู ุบููุงููู ุฏู ููุทู ุงููุบูุจููู ุดูููุฏูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุงููููุจูุงุฏู ุจูุฑููููู ุงูู ุญูููููู ููููุฏูููุงููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ya Ubangiji Allah, ka ce mini, โSayi gonar da kuษi, a gaban shaidu, ko da yake an ba da birnin a hannun Kaldiyawa.โ โ