Jeremiah 32:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kana cewa game da wannan birni, ‘Ta wurin takobi, yunwa da annoba za a ba da shi ga sarkin Babilon’; amma ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila yana cewa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَنْذُ ڢَا، غَا أَبِنْدَنِے يَهْوٜىٰهْ ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، نَاڢَطَا غَمٜىٰدَ وَنَّنْ بِرْنِ وَنْدَ كُكٜىٰثٜىٰوَ ‹أَنْ بَادَشِ أَ حَنُّنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ تَوُرِنْ تَكُواْبِے دَ يُنْوَ دَ بَلَعِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Domin haka ga abin da ni Ubangiji Allah na Isra'ila na ce a kan wannan birni wanda ka ce, ‘An ba da shi ga Sarkin Babila, da takobi, da yunwa, da annoba.’