Jeremiah 32:40 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi madawwamin alkawari da su. Ba zan taษ“a barin aikata musu alheri ba, zan kuma iza su su ji tsorona, don kada su ฦ™ara juya daga gare ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ูŠู ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุชูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุง ุฏูŽุณููˆ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูŽุฐูŽู†ู’ ุชูŽูปูŽ ุฌูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ูŠูู…ูุณู ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูุจูŽุž ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽุณูŽุง ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ู†ูŽ ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุณูุฌููˆูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุจูู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi madawwamin alkawari da su, ba zan fasa nuna musu alheri ba, zan kuwa sa tsorona a zukatansu domin kada su bar bina.