Jeremiah 32:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGa abin da Ubangiji yana cewa, yadda na kawo dukan wannan masifa a kan wannan mutane, haka zan ba su wadatar da na yi musu alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููููฐููุงู ููููููู ุจูุจููุฑู ู
ูุณฺููขู ุนููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ููููุ ุญูููู
ูุง ุฐููู ูููฐููุงู ู
ูุณู ุฏููููู ุงููููุญูููฐุฑูููุฏู ูููู ู
ูุณู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama haka Ubangiji ya faษa, โDaidai kamar yadda na kawo wannan babbar masifa a kan jama'an nan, haka kuma zan kawo musu dukan waษannan alherai da na alkawarta musu.