Jeremiah 32:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a sāke sayi filaye a wannan ƙasa da kuka ce, ‘Kango ce, ba mutane ko dabbobi, gama an ba da ita ga Babiloniyawa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ سَاكٜىٰ سَيٜىٰنْ ڢِيلَيٜىٰنْ غُواْنَ أَوَنَّنْ ڧَسَرْدَ كُكٜىٰثٜىٰوَ ‹تَا ذَمَ كُڢَيْ، بَابُ مُتُمْ كُواْ دَبَّ عَثِكِ، غَمَا أَنْبَادَ عِتَ أَ حَنُّنْ كَلْدِيَاوَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a sayi gonaki a wannan ƙasa wadda kake cewa ta zama kufai, ba mutum, ba dabba a ciki, wadda aka ba da ita ga Kaldiyawa.