Jeremiah 32:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kai Zedekiya Babilon, inda zai zauna har sai ya magance shi, in ji Ubangiji. In ka yi yaฦi da Babiloniyawa, ba za ka yi nasara ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนู ุทููููู ุตูุฏฺูงููู ุฐูููุง ุจูุงุจููููุ ุนูุซููู ุฐููู ุฐููููู ุณููู ูููุงูููุซูููุฏู ููุธูููุฑูุซูููฐุดูุ ููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏูุ ูููุงู ุฏู ูููููู ููุงฺงู ุฏู ููููุฏูููุงููุงุ ุจูุฐูุงูููู ููุตูุฑูุจูุโบ ุฏููุงููู
ูููฐ ูููู ูููู ุงูููููุจูุซู ุญูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Babila kuwa zai tafi da Zadakiya zuwa Babila. Zai zauna can sai lokacin da na ziyarce shi. Ko da ya yi yaฦi da Kaldiyawa ba zai yi nasara ba.โ