Jeremiah 33:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin garuruwan ฦasar tudu, garuruwan yammancin gindin dutse da na Negeb, a yankin Benyamin, a cikin ฦauyuka kewayen Urushalima da kuma a cikin garuruwan Yahuda, garkuna za su sฤke bi a ฦarฦashin hannun mai ฦidayawa,โ in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุบูุฑูุฑููู ูููููููููู ุชูุฏูููู ุฏู ฺููงุงููููุงูู ุชูุฏูููู ุฏู ูู ููููฐุบูููฐุจู ุฏู ฺููงูุณูุฑู ุจูููููุงู
ููู ุฏู ููููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ุณูููุฑููู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏูุ ู
ูุงุณู ูููููุงู ุฐูุงุณู ุณูุงููููฐ ฺูููุงููุง ุณูู
ฺููงู ุญููููููููุณู ุณููู ฺงูุฑูุบูููฐูู ุฏูุจูููุงูุจูููุณู ููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ููุซูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A garuruwan ฦasar tuddai, da na kwaruruka, da na Negeb, da na ฦasar Biliyaminu, da na wuraren da suke kewaye da Urushalima, da na Yahuza, garkuna za su sฤke bi ta ฦarฦashin hannun mai ฦidayawa,โ in ji Ubangiji.