Jeremiah 33:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ga abin da Ubangiji yana cewa, ‘Dawuda ba zai taɓa rasa mutumin da zai zauna a gadon sarautar Isra’ila ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ «ذُرِيَرْ دَاوُدَ بَذَاتَ تَٻَ رَسَ وَنْدَ ذَيْ ذَوْنَ عَكُجٜىٰرَرْ مُلْكٍ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ni Ubangiji na ce Dawuda ba zai taɓa rasa mutumin da zai zauna a gadon sarautar Isra'ila ba.