Jeremiah 33:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œGa abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya halicci duniya, Ubangiji wanda ya siffanta ta ya kuma kafa ta, Ubangiji ne sunansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ู†ูŽุตูฺขู‘ูŽุชูŽุงุชูŽุŒ ู†ูŽูƒูŽฺขูŽุชูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji wanda ya halitta duniya, ya siffata ta, ya kafa ta, sunansa Ubangiji, ya ce,