Jeremiah 33:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to zan ฦi zuriyar Yaฦub da na Dawuda bawana ba zan kuma zaษi ษaya daga cikin โyaโyansa maza ya yi mulki a kan zuriyar Ibrahim, Ishaku da Yaฦub ba. Gama zan mayar da wadatarsu in kuma yi musu jinฦai.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููุงููููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ููููุ ุญูููููู
ู ุฐููู ููููุงููููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุฏู ูููู ุฏู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจู ุฏู ุจูุงูููู ุฏูุงููุฏูุ ุฐููู ููู
ู ุฐูุงูปู ูููู ุฏูุบู ุซููููู ุฐูุฑูููุฑู ุฏูุงููุฏู ูููู ู
ููููู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจูุ ุบูู
ูุง ุฐููู ู
ูููุฑู ู
ูุณู ุฏู ุงููููุจูุฑูููููุณูุ ุงูููู ููููู ู
ูุณู ุฌฺูููงูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan zan ฦi zuriyar Yakubu da bawana Dawuda. Ba kuma zan zaษi wani daga cikin zuriyarsa ya yi mulkin zuriyar Ibrahim, da ta Ishaku, da ta Yakubu ba. Amma zan mayar musu da arzikinsu, in nuna jinฦai a kansu.โ