Jeremiah 33:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila yana cewa game da gidaje a wannan birni da fadodin Yahuda da aka rurrushe domin a yi amfani da su a kan mahaurai da kuma takobi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَمَا غَ أَبِنْدَ نِے يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ نَا ڢَطَا غَمٜىٰدَ غِدَاجٜىٰنْ بِرْنِنَّنْ دَ كُمَ غِدَاجٜىٰنْ سَرَاكُنَنْ يَهُودَ وَطَنْدَ عَكَ رُشٜىٰ دُواْمِنْ عَتَارَ ڧَسَا أَ حَنَ سُواْجُواْجِنْ كَلْدِيَاوَا سُهَوْ تَكَتَنْ‌غَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama haka Ubangiji, Allah na Isra'ila, ya ce, a kan gidajen da suke a wannan birni, da gidajen sarakunan Yahuza, waɗanda aka rurrushe domin a yi wa garukan jigo saboda mahaurai da suka kewaye birni, da kuma saboda yaƙi.