Jeremiah 33:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโDuk da haka, zan kawo lafiya da warkarwa gare ta; zan warkar da mutanena in kuma wadata su da salama da zama lafiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ุฐููู ูููฐููุงู ูู ุจูุฑูููููููู ููุงฺขููู ุฏู ููุฑูููููฐููุ ุฐููู ููุฑูููุฑู ุฏูุณูู ุงูููู ููููู ู
ูุณู ุณูููู
ู ุฏู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุนูููููููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, zan kawo wa birnin lafiya, gama zan warkar da su, in wadata su da salama da gaskiya.