Jeremiah 33:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan birnin nan za tฤƒ sa in zama sananne, farin ciki, yabo da girma a gaban dukan alโ€™ummai a duniya da suka ji abubuwa masu kyau da na yi mata; za su kuma yi mamaki su kuma yi rawan jiki saboda yalwar wadata da salamar da na ba ta.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุณูŽุงู…ูู†ู’ ุณูู†ูŽ ู…ูŽูŠู’ุบูุฑู’ู…ูŽ ุชูŽูˆูุฑููŠู†ูŽุž ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู…ูุฑู’ู†ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ูŠูŽุจููˆุงู’ ุฏูŽ ุฏูŽุฑูŽุฌูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ูˆูŽุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุŒ ุฐูŽุงุณูุฌู ุณููŠู ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ุณูฺขูุฑู’ุบูุชูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ุฏูŽ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุชูŽู†ูŽุฏูŽูˆูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sunan wannan birni zai zama mini abin murna, da abin yabo, da darajantawa ga dukan al'umman duniya waษ—anda za su ji dukan alherin da na yi dominsu, za su ji tsoro su yi rawar jiki saboda dukan alheri da dukan wadata da na tanada musu.โ€