Jeremiah 34:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu kun juya kun kuma ɓata sunana; kowannenku ya mayar da bayi maza da matan da kuka ’yantar su tafi inda suka ga dama. Kun sāke tilasta su su zama bayinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا غَاشِ يَنْذُ كُكَ جُويَا كُكَيِ بَنْظَ دَ سُونَنَ سَعَدَّ كُواْوَنّٜىٰنْكُ يَسَاكٜىٰ كُواْمُواْ دَ بَايِنْسَ مَظَا دَ مَاتَا وَطَنْدَ كُكَ یَنْتَرْ دَسُو سُيِ أَبِنْدَ سُكٜىٰسُواْ؞ كُنْ سَاكٜىٰ مَيْدَسُو بَايِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sai kuka sāke tunaninku, kuka ɓata sunana sa'ad da kowannenku ya komo da bayinsa, mata da maza, waɗanda kuka 'yantar, don su zauna yadda suke so. Ga shi kuma, kun komo da su su zama bayinku.