Jeremiah 34:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Zan ba da Zedekiya sarkin Yahuda da fadawansa ga abokan gābansu waɗanda suke neman ransu, ga sojojin sarkin Babilon, waɗanda suke janye daga gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے صَدِڧِيَ نَ يَهُودَ دَ دَتَّاوَنْسَ كُوَ ذَنْ بَاشٜىٰسُ أَ حَنُّنْ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نٜىٰمَنْ رَنْسُ، وَتُواْ سُواْجُواْجِنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ وَطَنْدَ يَنْذُ سُكَ جَنْيٜىٰ سُكَ بَرْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zadakiya, Sarkin Yahuza kuwa, da sarakunansa, zan bashe su a hannun abokan gābansu waɗanda suke neman ransu, wato sojojin Sarkin Babila, waɗanda suka tashi suka bar ku.