Jeremiah 34:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowa ya ’yantar da bayinsa da suke Ibraniyawa, maza da mata; kada kowa ya riƙe bawa wanda yake mutumin Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ، كُواْوَ ذَيْ سَكِ بَايِنْسَ، مَظَا دَ مَاتَا، وَطَنْدَ سُكٜىٰ إِبْرَانِيَاوَا؞ كَدَ وَنِ يَرِڧٜىٰ بَاوَ وَنْدَ يَكٜىٰ مُتُمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُواْ یَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، دُكَنْكُ یَنْعُوَنْ جُونَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
cewa kowa ya saki bayinsa, mata da maza, waɗanda suke Yahudawa. Kada kowa ya riƙe bawa wanda yake Bayahude, ɗan'uwansa.