Jeremiah 35:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun yi rayuwarmu a cikin tentuna mun kuma yi biyayya ฦwarai da kowane abin da kakanmu Yehonadab ya umarce mu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ู
ููู ุฐูู
ู ุนูุชูููฐููุชูููุ ู
ููู ูููููู ุจูููููู ู
ููู ุนูููููุชู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููู
ู ูููุงูููุฏูุจู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a alfarwai muke zamanmu. Mun yi biyayya da dukan abin da Yonadab kakanmu ya umarce mu.